Rikicin PDP
Yayin da guguwar ficewa daga jam'iyyar adawa ta PDP take ƙara ƙarfafa a yanzun, wani jigon APC mai mulki, Muhammad Barde, ya bayyana komawarsa PDP a Gombe.
Jam'iyyar PDP ta nemi kotu a Abuja da ta karbe kujerar gwamna Matawalle da ta mataimakinsa bisa saba dokar jam'iyyar na ficewa daga PDP zuwa jami'iyyar PDP.
Yayin da guguwar sauya sheƙa take ƙara girma a faɗin Najeriya, wani jigon babbar jam'iyyar hamayya PDP a jihar Imo, Mr Lemmy Akakem, ya sauya sheƙa zuwa APC.
Gwamnan Ebonyi, David Umahi, ya yi iƙirarin cewa, akwai sauran takwarorinsa na jam'iyyar PDP da zasu biyo shi zuwa APC a cikin wasu 'yan watanni masu zuwa.
Musayar yawu tsakanin PDP da APC na ƙara yawaita biyo bayan zargin da shugaban PDP na ƙasa yayi cewa, jam'iyya mai mulki na shirin maguɗin zaɓe a shekarar 2023.
A cikin wasu yan watanni da suka gabata, gwamnonin PDP aƙalla guda uku ne suka sauya sheƙa zuwa APC, jigon jam'iyyar ya yi kira ga INEC ta dakatar da lamarin.
Yayin da guguwar sauya sheƙa a Najeriya ke kara ragargazan jam'iyyar adawa ta PDP, wani sakaren shirye-shirye a jihar Kwana, ya yi murabus daga muƙamin sa.
Bayan ta tabbata cewa gwamnan Zamfara, Matawalle, ya fice dga jam'iyyar PDP zuwa APC, babbar jam'iyyar adawa ta faɗi wasu dalilai da yasa gwamnoni ke gudunta.
Bayan dogon lokaci ana jita-jitar sauya sheƙar gwamnan Zamfara zuwa APC, fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da haka a wani rubutu da ta fitar a shafin facebook.
Rikicin PDP
Samu kari