Rikicin PDP
Wasu.matasa dake fafutukar ceto jam'iyyar PDP daga rushewa sun fito kan tituna a Abuja, inda suka fara zanga-zangar neman a tumɓuke shugaban PDP na yanzun.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Uche Secondus ya bayyana cewa ba zai yi murabus ba. Ya kalubalanci masu kiran da su bayyana laifinsa.
Masu ruwa da tsaki na Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai ya nemi shugaban jam'iyyar na kasa, Uche Secondus, da yayi murabus daga mukaminsa.
Wata kungiyar Arewa ta nemi shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Uche Secondus, da yayi murabus domin ceto jam’iyyar daga durkushewa.
Yayin da ake tsaka da rikici a cikin babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana mafitar da ya dace a bi.
Yayin da jam'iyyar PDP ke ta kame-kamen nemo hanyoyin warware matsalolinta, an hangi gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya antaya ɗakin taron mambobin BoT a Abuja.
Shugaban Kwamitin Tsare-Tsaren Babban Taron Jam’iyyar APC (CECPC), Gwamna Mai Mala Buni ya tarbi mai sauya shekar a wani takaitaccen biki a birnin tarayya.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun magantu kan halin da suka shiga yayin da wasu manyan jam'iyyar suka fice daga cikinta a jiya Talata. Sun ce kowa ya kwantar da hanka
A yayin wani taron gaggawa a ranar Talata, 3 ga watan Agusta, shugabancin Jam'iyyar PDP ta yi wa mambobin da abin ya shafa alkawari cewa za ta duba batutuwan.
Rikicin PDP
Samu kari