Jihar Oyo
A yanzu dai kam ba sabon labari ne yadda annobar Coronavirus ta bulla a Najeriya, da kuma yadda take cigaba da ruruwa a tsakanin jahohin kasar tana yi ma jama’a
Gwamnan jahar Oyo, Seyi Makinde ya sanar da samun mutuwar mutum na farko sakamakon annobar Coronavirus da ta kama shi a jahar, a ranar Laraba, 22 ga watan Afril
NCDC da WHO sun yabawa kokarin Gwamna Dapo Abiodun wajen yaki da cutar COVID-19 a jiharsa. Dr Chike Ihekweazu ya yi kira ga Gwamnoni su yi koyi da Gwamnan Ogun.
A Oyo, Gwamnati ta zaftare 30% na kudin ‘Yan majalisar dokoki saboda annobar COVID-19. Gwamna Seyi Makinde ya shawo kan ‘Yan Majalisa sun rage kaso a albashinsu
Gwamnan jahar Oyo, Seyi Makinde ya bayyana cewa akwai magungunan gargajiya da ya yi amfani da su yayin da yake killace, wanda yace sun taimaka masa wajen warkew
Gwamna Makinde ya sanar da hakan ne a daren ranar Lahadi a cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Tuwita. A cikin sanarwar, gwamnan ya mika godiyarsa ta
Seyi Makinde, gwamnan jahar Oyo, ya yi karin haske game da lamarin da ya alakanta shi da inda yake fadin cewa yana kokwanto a kan ko da gaske akwai coronavirus.
Mun fahimci cewa Bayan Nasir El-Rufai wani Gwamnan Najeriya ya kamu da cutar nan ta Coronavirus.Gwamnan Jihar Oyo Seyi Makinde ya kamu da cutar a halin yanzu.
Gwamnan jahar Oyo, Seyi Makinde ya sanya dokar ta baci tare da hana jama’a fita daga gidajensu har sai yadda hali yayi sakamakon bullar annobar Coronavirus mai
Jihar Oyo
Samu kari