Jihar Oyo

Yanzu haka: Obasanjo da Makinde sun shiga ganawar sirri
Breaking
Yanzu haka: Obasanjo da Makinde sun shiga ganawar sirri
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A ranar Laraba ne tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya shiga ganawar sirri da Seyi Makinde, gwamnan jihar Oyo, a Abeukuta. Taron wanda aka yi shi a gidan Olusegun Obasanjo dake dakin karatu na fadar shugaban kasa, ya dau sa'o