Jihar Oyo
Gwamnan jihar Oyo ya bukaci 'yan siyasa da su bar batun yakin shugabancin kasa na 2023 a mayar da hankali wajen samar da adalci ga daukacin jama'a duba da matsa
Dattijon basarake, Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi ya samu zukekiyar amarya mai suna Chioma. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa an gansu a wani taro tare.
Gagararren dan bindiga makiyayi da ke addabar yankin Ibarapaa da Oke- Ogun na jihar Oyo, Iskilu Wakili ya shiga hannun hukuma. Jaridar The Nation ta gano hakan.
Gwamnan jihar Oyo ya bayyana cewa jiharsa ba zata bada kyautar filayen kiwo ga makiyaya ba. Ya siffanta kiwo da sana'ar kai da kai, dole ne makiyaya su zuba jar
Gobara ta kame wata kasuwa a jihar Oyo ta kuma cinye dukiyoyi masu darajar biliyoyin Nairori. Ba a san musabbabin gobarar ba, amma dai an kashe ta zuwa yanzu.
Bayan kiraye-kiraye da al'ummar musulmin jihar Oyo suka dade suna yi, Gwamna Seyi Makinde a ranar Laraba ya amince da hutun sabuwar shekarar musulunci domin jam
Yanzu-yanzun nan Gwamnan Makinde na jihar Oyo ya sake buɗe kasuwar Sasha bayan rufe ta na tsawon kwanaki biyo bayan rikicin kabilanci tsakanin Hausawa da Yarbaw
Hadakar kunigiyar dillalan shanu sun bayyana cewa zasu shiga yajin aiki sakamakon kashe 'yan uwansu da aka yi akasuwar Sasha a makon da ya gabata a jihar Oyo.
Biyo bayan rikici tsakanin Hausawa da Yarbawa a jihar Oyo, 'yan kasuwar da rikicin ya rutsa dasu sun hadu domin gudanar da sallar Juma'a mako daya bayan rikicin
Jihar Oyo
Samu kari