Jihar Osun
Gwamnatin jihar Osun tayi kira ga masu abincin siyarwa a jihar da su bar mummunan salon da suke amfani dashi wajen dafa nama da sarrafa rogo zuwa gari. Sau da yawa masu gidan cin abinci kan yi amfani da kwayar fanadol...
Kazalika, ya raunata matarsa tare da sauran wasu mutane hudu da suka hada da wani soja mai mukamin kofur. Jaridar Premium Times ta rawaito cewa majiyarta ta shaida mata cewa an garzaya da mutanen da ya raunata zuwa asibiti domin
Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, ne ya sanar da hakan a cikin sanarwa da sakataren ma'aikatar harkokin cikin gida, Barista Georgina Ehuriah, ya fitar ranar Alhamis, 19 ga watan Disamba. Da yake taya 'yan Najer
Rundunar Yansandan jahar Osun ta sanar da kama wata mata mai suna Rukayat Abulraheem mai shekaru 33 a garin Osogbo, babban birnin jahar Osun biyo baya zarginta da ake yi da halaka dan cikinta.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Saheed ya tsula ma kotu fitsari ne a zaman kotun na ranar Juma’ar da ta gabata, amma a yayin zaman kotun na ranar Talata, 29 ga watan Oktoba ya shiga taitayinsa, inda ya natsu har aka kammala zaman.
Gwamna Abiodun yace 40%-50% na mukaman da zai raba za su iya fadawa a hannun Mata. Gwamna ya yi wa Mata albishiri da rabin mukaman Jihar Ogun ne da kuma ba su bashi maras ruwa.
Gwamnan jahar Osun, Adegboyega Oyetola ya sanar da ranar Juma’a a matsayin ranar hutu ga ma’aikatan jahar don murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1441
Rahotanni sun kawo cewa ana zargin wani malamin addini a jihar Osun mai suna, Habeebulah Abdulrahman wanda aka fi sani da Al-Edewy da yiwa dalibarsa mai shekara 16 fyade.
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta kama wani malamin addinin Musulunci mai suna Alfa Majid Olore, bayan an gano wani gida da yake satar mutane yana boye a Ibadan babban birnin jihar Oyo. Jaridar Independent ta bada rahoton an...
Jihar Osun
Samu kari