Jihar Osun
Za ku ji cewa wa'adin shekaru takwas kan karagar mulki na gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola, ya karato inda al'ummar jihar sa suka yi tururuwa zuwa wajen kada kuri'unsu yayin zaben gwamnan jihar dake gudana a yau Asabar.
Rahotanni sun tabbatar da cewar an yi gangami da aka dade ba taba hada kamarsa ba a Osun, wanda ya samu halartar shugaban jam’iyyar APC, Adams Oshiomole, jagoran APC, Asiwaju Ahmed Bola Tinubu, tsohon shugaban APC Bisi Akande.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito sunan wannan matashi Isa Adamu mai shekaru 27, wanda ake zargi da hada wasu miyagun mutane masu satar mutane suka sace mahaifinsa mai shekaru 55, Ibrahim Adamu, tare da kashe maihaifin nasa bayan sun ka
NAIJ.com ta ruwaito wani shaidan gani da ido yana cewa Fisayo yana cikin wata mota ne kirar camry mai lamba AAA 463 DV a lokacin da ya buge wani dan achaba da fasinjar dake kai, inda nan take fasinjar mai suna Islamat Bello ta fad
Mun samu rahoton cewa hukumar 'yan sandan jihar Osun, ta samu nasarar cafke wasu mutane uku masu garkuwa da mutane; Henry Omenihu, Paul Chituru da Henry Bright da suka saba gudanar da ta'addancin su sanye da tufafi na Kakin Soji.
Farfesa Richard Akindele, malami ne a jami'ar Obafemi Awolowo, a garin Ile Ife dake jihar Osun, wanda ake zargi da shiryawa da wata dalibar shi a waya akan zai kwanta da ita sau biyar kafin ya bari ta tsallake jarrabawar shi...
Jihar Osun
Samu kari