Jihar Osun
Ministan harkokin cikin gida ya bayyana ‘Yan siyasa 2 da su ka taimaka masa a rayuwa. Tun kafin Shugaban kasa Buhari ya ba sa mukami ya ce ya ke koyi da shi.
Ana tuhumar mijin, Adeniyi da watsa ma matarsa Deborah tafasashshen ruwan zafi ne sakamakon zarginta da yake yi da cin amana saboda bin wani saurayi na daban.
A cewarsa, jama'a, musamman a Abuja da Legas sun yi watsi gaba daya da dukkan dokokin da aka bukaci su yi wa biyayya kafin sassauta dokar kulle jihohin. Ya ce s
Wata kotun majistri dake zamanta a garin Osogbo na jahar Osun ta tura wani mutumi Akinloye Saheed zuwa gidan kaso biyo bayan wani rubutun karya da yayi a kan Co
‘Dan Majalisar Osun a na barar Biliyoyi a madadin Gwamnatin Jiharsa saboda annobar COVID-19. Har yanzu ba mu shugaban kasa bai maida martani game da wannan ba.
Jami'an 'yan sanda sun kama matar ne ranar Asabar tare da mayar da ita cibiyar killacewar. Kwamishinan 'yan sandan jihar Osun, Johnson Kokumo, yana cikin cibiya
Da yake ganawa da manema labarai bayan kammala taron kwamitin da shugaban kasa ya kafa annobar covid-19, ministan ya bayyana cewa masu dauke da kwayar cutar sun
Mutum daya ne ya mutu a Najeriya bayan kamuwa da kwayar cutar coronavirus, sannan an sallami mutane biyu da suka warke bayan sun sha magungun a cibiyar da aka
Oyetola ya yi kira ga a kwantar da hankali biyo bayan tabbatar da bullar cutar coronavirus karo na farko da cibiyar hana yaduwa cututtuka na Najeriya ta yi Osun
Jihar Osun
Samu kari