Jihar Osun
Mutum daya aka bindige har lahira yayin da masu gudanar da ibada da dama suka jikkata a wani hari da aka kai masallaci a Osogbo, babban birnin Jihar Osun, Daily
Hankulan mutanen unguwar Olopa Estate da ke Ofatedo a karamar hukumar Egbedore a jihar Osun ya tashi bayan sun samu wasika daga barayi cewa su tara musu N20m su
An ruiwato rundunar 'yan sanda ta kame wasu jami'an sojoji da laifin kokarin kubutar da wasu masu aikata laifi da aka rufe a magarkamar 'yan sanda a jihar Osun.
Wasu 'yan fashi da makami dauke da muggan makamai sun afkawa wasu bankuna da kuma ofishin 'yan sanda a jihar Osun. Sun kashe mutane, sun kuma yi barna sun gudu.
Wasu miyagu dauke da makamai sun kai farmaki yankuna Ikire da Apomu dake kananan hukumoniin Irewole da Isokan na jihar Osun kuma ana zargin har sun kashe mutum.
Gwamnatin jihar Osun ta rufe babban masallacin Inisa da ke karamar hukumar Odo-Otin da ke jihar bayan limamai biyu sun mutu kan rikicin limanci a masallacin, Da
'Yan kasuwa sun koka kan irin asarar da suka tafka kafin sallah biyo bayan wata mummunar gobara da ta yi kaca-kaca da dukiyoyi da yawa a wata kasuwa a Osogbo.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a jihar Benue. An gano sun hallaka wata mata kafin su koma jihar Osun.
Sanata mai wakiltar Osun ta gabas, Francis Fadahunsi, yayi kira ga majalisar dattawa da ta dauka mummunan mataki domin kawo karshen kalubalen tsaro da ya dame.
Jihar Osun
Samu kari