Jihar Osun
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma ministan cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola a ranakun karshen mako sun ya musanta labarin da ke yawo na cewa ya samu albashinsa.
Gwamnatin wata jiha a Najeriya ta garkame wata makaranta saboda tsaron kai wa dalibai da malaman makarantar hari. Ta garkame ta ba ranar dawowa karatu a cikinta
Sanata Iyiola Omisore, tsohon mataimakin gwamnan jihar Osun, daga karshe ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC). Jaridar The Punch ta ruwaito cewa O
Gwamnan jihar Osun, Mista Adegboyega Oyetola ya umurci dukkan shugabannin kananan hukumomi da sauran masu rike da mukaman siyasa a kananan hukumomin jihar su aj
Daga cikin kayan da kwamishinan ya lissafa cewa an samu a wurin masu laifin sun hada da N6000, wayar hannu da darajarta ta kai N8,500, man fetur lita 30 da kudi
Rundunar 'yan sandan jihar Osun ta cafke wani limamin masallaci dauke da kokon kan dan Adam a unguwar Iwo ta jihar Osun. Kwamishinan 'yan sanda na jihar yace.
An kawo wa sanata mai wakiltar Osun West a majalisar dattawa, Adelere Oriolowa dauki daga wajen taron mazabar sa da ya gudana a Ikire, Jihar Osun, ranar Lahadi
Wani mutum ɗan shekara 30 mai suna, Tajudeen Monsuru, ya amsa laifin da ake zarginsa na amfani da sassan jikin mutum yana yin tsafi tare cin naman yana korawa
Da ya ke magana da manema labarai bayan taron gaggawa da kungiyar ta yi, Masopa ya ce suna zargin Adekolawole da rashin girmama ofishinsa na shugaban makaranta
Jihar Osun
Samu kari