Jihar Ondo
Mataimakin gwamnan Jihar Ondo, Ajayi Ogboola ya garzaya kotu domin hana majalisar dokokin jihar tsige shi daga kujerarsa bayan sauya sheka da ya yi daga APC.
Tsohon SSG ya fasa kwai, ya bayyana yadda su ka yi magudi domin APC ta yi nasara a Ondo. Amma bai iya bada wasu hujjoji da su gamsar da abin da ya ke fada ba.
Dangantakar da ke tsakanin Ajayi da gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu ya yi tsami yan watanni da suka gabata. Legit.ng ta tuna cewa Agboola da ubangidan
Sakamakon gwajin Gwamna ya tada hankalin manyan Jihar Ondo. A halin yanzu cikin Kwamishinonin Ondo ya duri ruwa da jin labarin sakamakon gwajin Gwamnan jiya.
Jam’iyyar PDP ta shawarci mataimakin gwamnan jihar Ondo, Ajayi Agboola da ya yi murabus daga kan kujerarsa tunda a yanzu ya bar jam’iyyar APC mai mulki a jihar.
A ranar Asabar da ta gabata ne kwamishinan 'yan sandan jihar Ondo ya tsare mataimakin gwamnan jihar a yayin da yake kokarin fita daga gidan gwamnatin jihar da m
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta ce babu mamaki jam'iyyar APC ba za fito takara ba a zaben gwamnonin da za a yi a jihar Ondo a watan Oktoba mai zuwa.
Jami'an yan sanda sun mamaye majalisar dokokin jihar Ondo yayinda ake zargin shirin tsige mataimakin gwamnan jihar, Agboola Ajayi bayan ya sauya sheka zuwa PDP.
Kura ya taso a jam'iyyar Peoples Democratic Party bayan sauya shekar mataimakin gwamnan jihar Ondo, Agboola Ajayi zuwa jam'iyyar, ana ganin an fi bashi fifiko.
Jihar Ondo
Samu kari