Jihar Ondo
Majiyar Legit.ng ta ruwaito a ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu ne Yansanda suka bayyana Shehu ga manema labaru a babban ofishin Yansanda dake garin Akure na jahar Ondo, tare da abokan aikinsa guda hudu.
Majiyar Legit.com ta ruwaito an tsinci gawar wannan tsohuwa mai shekaru saba’in a duniya, Medinat Ala ne a dakinta dake gidanta a layin Okeegbe cikin unguwar Ikere Akoko a karamar hukumar Akoko ta Arewa ta basa dake jahar Ogun.
Sai dai a yanzu haka an kama wannan Dansanda, an mikashi ga rundunar Yansanda ta musamman masu gudanar da binciken manyan laifuka dake garin Akure, inda ake cigaba da tsareshi tare da gudanar da bincike akan motar da aka sace.
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Femi Joseph ne ya sanar da haka a ranar Laraba 17 ga watan Oktoba, inda yace wannan Sojan gona da aka kama da laifin sata ya bayyana sunansa da Abubakar Aliu.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar Litinin aka kama wannan mahaukaci dauke da wayoyin salula guda biyu a cikin rukunin gidajen Orita Obele dake garin Akure, nan da nan jama’a suka taru, suka jibgeshi iya son ransu, amma fa bai mu
Hankula sun tashi, an samu hatsaniya a babban Asibitin mahaukata dake garin Akure na jihar Ondo a ranar Alhamis, 9 ga watan Agusta, inda wani mara lafiya, Folorunsho Olawale ya lakada ma ma’aikatan asibitin dan banzana duka, inji
A yayin ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai kasar Netherland, an zazzagaya da shi wasu wurare a kasar don gane ma idanunsa irin cigaban da kasar ta samu, da nufin ko zai kwatanta kwatankwacin cigaban a gida Najeriya.
Jiya ne mu ka ji cewa an tsinci gawar wata yarinyar tsohon Mataimakin Gwamnan a Kudancin Najeriya. Kafin rasuwar wannan Baiwar Allah dai ta na karatu ne a Jami’ar Adekunle Ajasin inda ta ke gaf da kammala Jami’a.
Sai dai rahotanni sun bayyana cewar kyandir ne ya janyo wannan ibtila’I, wanda yayar yaran ta daura shi akan teburi, alhalin yana kunne da wuta, inda zake zaton ya fadi a kasa, sa wutar ta kama shimfidar dakin, daga wutar ya kama
Jihar Ondo
Samu kari