Jihar Ondo
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya gargadi 'yan siyasar kasar da su kama kansu tare da gujema duk abunda zai kawo rikici a zabukan Edo da Ondo.
Wani mummunan al'amari ya riski al'umman jihar Ondo, bayan wata babbar mota ta kwace daga hannun direbanta sannan ya daki wasu shaguna, da dama sun rasa ransu.
A wata sanarwar da jam'iyyar ta fitar a yau Laraba, 26 ga watan Agusta, ta bakin mai magana da yawunta Kola Ologbondiyan, ta bayyana gwamna Seyi Makinde na...
Rundunar 'yan sanda ta jihar Ondo ta damke wani fasto mai suna Festus Adabayo, a kan zarginsa da ake yi da hada kai da wani mutum mai suna Gbemisola Olafusi.
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Ajayi Agboola ya sake sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar Zenith Labour Party (ZPL) domin neman kujerar gwamna a zabe.
Sakamakon zaben fitar da gwani a zaben Ondo da aka yi, mun lura cewa Jam’iyyar PDP da APC sun samu baraka. Yanzu aka Jam’iyyar PDP ta barke zuwa gidaje biyu.
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya yi nasarar lashe zaben fidda gwani na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a yayinda ake shirin zaben gwamna.
Gwamna Bello shi ne zai jagoranci kwamitin mutum a yayin zaben fidda gwanin takarar gwamnan Ondo na jam'iyyar APC da za a gudanar a ranar Litinin, 20 ga Yuli.
Mun gano dalilin hana Segun Abraham shiga takarar Gwamnan Ondo a APC. Rashin takardun makaranta su ka kawowa ‘Dan takarar cikas ba shirinsa da Bola Tinubu ba.
Jihar Ondo
Samu kari