Jihar Ondo
Jagoran adawa Rabiu Musa Kwankwaso ya tara dinbin Hausawa, ya yi wa PDP baran kuri’u a Ondo. Babban ‘Dan siyasar ya yi kira ga ‘Yan Arewa da ke Ore su zabi PDP.
Babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party ta yi korafi a kan yawan rikice-rikice da ake ta samu yayinda ake shirye-shiryen zaben gwamnan jihar Ondo.
Gwamnatin APC za ta shimfida gadar da za ta hada Jihohin Ondo da Legas. Ana shirin hada Ondo da Legas ta doguwar gada domin rage yawan cinkoso a hanyoyin Legas.
Wata kotun majistare da ke zama a garin Akure, babban birnin jihar Ondo, ta bukaci da a adana mata wasu mutum 7 da ake zargi da zama 'yan daban siyasa daga Ifon
Gabannin zaben gwamnan jihar Ondo, sabon rigima ya kaure tsakanin jam’iyyun APC da PDP bayan an kama wasu yan daba dauke da makamai iri iri a cikin motar kamfe.
PDP ta na rokon kasashen Duniya su hukunta ‘Yan takarar APC; Rotimi Akeredelo da Osagie Ize-Iyamu da iyalansu. PDP ta yi wannan kira ne a cikin makon nan.
Dan takarar na PDP ya ce sai da ya samu izini daga wurin jami'an tsaro sannan ya shiga Akoko domin gudanar da yakin zabe, a saboda haka bai kamata a samu wata
Kasa da kwanaki 23 da suka rage na zaben gwamna a jihar Ondo, 'yan daban siyasa sun kai wa tawagar Gwamna Rotimi Akeredolu da dan takarar gwamna a karkashi APC.
Shugaban kwamitin zaben gwajin, Mista Akin Akin Akinbobola, ya ce duk jam'iyyar da ta lashe zaben gwajin ita ce za ta samu nasara a babban zaben da INEC za ta
Jihar Ondo
Samu kari