Jihar Ondo
Da ya ke magana amadadin sauran 'yan tawagarsa, Tubonson ya bayyana cewa ya godewa Allah da 'yan sanda su ka kamasu saboda komai ba ya faruwa sai da yardarsa, a
Shugaban APC a Ondo na zargin Kayode Fayemi da takwaransa Mallam Nasir El-Rufai da kuma ministan sufuri, Rotimi Amaechi da haddasa rikicin jam'iyyar a jihar.
A yayin da jam'iyyar APC za ta gudanar da zaben fidda gwanin takara a ranar 20 ga watan Yuli, a jiya Laraba ne aka tantance gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu.
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bayyana cewa abun da ya sa wasu 'ya'yan jam'iyyar APC suka sauya sheka zuwa PDP a jihar Ondo ba komai bane face son zuciya.
Labari da ke zuwa mana ya nuna cewa mambobin majalisar dokokin jihar Ondo sun fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Ajayi Agboola kan zargi rashin da’a.
Mataimakin gwamnan Jihar Ondo, Ajayi Ogboola ya garzaya kotu domin hana majalisar dokokin jihar tsige shi daga kujerarsa bayan sauya sheka da ya yi daga APC.
Tsohon SSG ya fasa kwai, ya bayyana yadda su ka yi magudi domin APC ta yi nasara a Ondo. Amma bai iya bada wasu hujjoji da su gamsar da abin da ya ke fada ba.
Dangantakar da ke tsakanin Ajayi da gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu ya yi tsami yan watanni da suka gabata. Legit.ng ta tuna cewa Agboola da ubangidan
Sakamakon gwajin Gwamna ya tada hankalin manyan Jihar Ondo. A halin yanzu cikin Kwamishinonin Ondo ya duri ruwa da jin labarin sakamakon gwajin Gwamnan jiya.
Jihar Ondo
Samu kari