Jihar Ondo
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa bai kalubalanc sakamakon zaben 2019 ba ne saboda yana son zaman lafiya a cikin kasar.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta ce bata san ainahin abunda ya haddasa gobara ba a ofishinta na Ondo amma hakan ba zai shafi zaben fab za a yi ba.
An samu wani lamari mai kama da wasn kwaikwayo a kofar shiga majalisar zartarwa ta jihar Ondo, yayin da 'yan majalisa biyu na jam'iyyar adawa suka hana shiga.
Wasu 'yan daban siyasa a ranar Litinin da safe sun zagaye majalisar jihar Ondo , lamarin da ya kawon tsora da firgita a zukatan jama'a, The Punch ta wallafa.
Jiya PDP ta ce za ta doke Jam’iyyar APC mai mulki a zaben Gwamnan Jihar Ondo. Jam’iyyar ta maidawa Tinubu martani ne bayan ya kira PDP da mushe kwanaki a Akure.
Shugaban 'yan sandan Najeriya, Mohammed Adamu ya gargadi 'yan siyasar kasar da su kama kansu tare da gujema duk abunda zai kawo rikici a zabukan Edo da Ondo.
Wani mummunan al'amari ya riski al'umman jihar Ondo, bayan wata babbar mota ta kwace daga hannun direbanta sannan ya daki wasu shaguna, da dama sun rasa ransu.
A wata sanarwar da jam'iyyar ta fitar a yau Laraba, 26 ga watan Agusta, ta bakin mai magana da yawunta Kola Ologbondiyan, ta bayyana gwamna Seyi Makinde na...
Rundunar 'yan sanda ta jihar Ondo ta damke wani fasto mai suna Festus Adabayo, a kan zarginsa da ake yi da hada kai da wani mutum mai suna Gbemisola Olafusi.
Jihar Ondo
Samu kari