Jihar Ondo
Kotun Koli a ranar Laraba, 28 ga watan Yuli, ta tabbatar da sake zaben Rotimi Akeredolu a matsayin gwamnanOndo bayan takaddama mai karfi da Eyitayo Jegede.
Yayin da guguwar siyasa da sauya sheka ke kara tashi a faɗin Najeriya, a jihar Ondo, tsohon shugaban matasan PDP na kasa tare da wasu jiga-jigai sun koma APC
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana aniyar kafa sabuwar jam'iyyar siyasa da za ta ke amsa manufofinsa. Ya zabi gwamnoni uku su jagoranceta.
A jihar Ondo, an gano wani rafi da mata ke zuwa domin neman tabarrukin haihuwa, da biyan bukatunsa daban-daban na rashin lafiya. Legit.ng ta ziyarci rafin.
A halin rashin tsaron da ake ciki yanzun a Najeriya manyan mutane ma ba su tsira ba, inda wasu yan bindiga suka kaiwa tshohon kwamishina a jihar Ondo hari.
Wasu mutane uku da ake zargin yan fashi da makami ne, sun yi hatsarin mota a ranar Asabar a Ode-Remo, jihar Ogun yayin da suke kokarin tserewa da motar da
Matsalar tsaro na ƙara taɓarɓarewa musamman ƙarin yawaitar kashe manyan mutane, inda wasu yan bindiga da ake zargin yan fashi da makami ne suka ƙashe jigon APC.
Kotun daukaka kara a Akure, jihar Ondo ta yi watsi da karar da dan takarar gwamna a jihar na jam'iyyar PDP, Mr Eyitayo Jegede ya shigar na kallubalantar nasarar
Wani daga cikin masu jiran gadon sarauta, ya yanki jiki ya fadi matacce a wajen tantace shi. An ruwaitoo cewa, ya halarci wajen tantancewar a ranar Lahadi.
Jihar Ondo
Samu kari