Jihar Ondo
Sanatoci a ranar Talata sun sahalewa buƙatar Shugaban ƙasa, Muhammad Buhari, ta neman a biya kuɗaɗe har Naira biliyan ₦148,141,969,161.24 ga jihohin Ondo, Osun
Majalisar dokokin Ondo ta tsige mataimakin kakakinta, Iroju Ogundeji, a yayin zaman majalisa na yau Talata, 24 ga watan Nuwamba, ta kuma nada Samuel Aderoboye.
Kakakin hukumar kula da filayen jiragen sama na Nigeria (FAAN), Henrietta Yakubu, ta bayya cewa an gano 'tsagewa masu zurfi' titin da jirgi ke yin 'gare' kafin
Kwamishinan yan sandan jihar Ondo, Bolaji Salami, ya tabbatar da mutuwar yan sanda biyu da wani dan farar hula daya a rikicin da aka yi a makon da ya gabata.
A yayinda ake ci gaba da samun tashe tashen hankula a kasar, zuwa yanzu dai bata gari sun kai hare hare a wasu gidajen yari biyar a jihohi daban daban a kasar.
Wasu da ake zargin 'yan daba ne a zaga-zagar Edsars sun kona ofishin 'yan sanda da ke karamar hukumar Ifelodun na jihar Legas, a yau Talata, 20 ga wata Oktoba.
Jam'iyyar APC wacce ta sake lashe zaben gwamna jihar Ondo karo na biyu, ta kori mace daya da take da ita a majalisar dokokin jihar saboda zarginta da cin amana.
A zaben bana, Gwamna Rotimi Akeredolu ya kuma doke Eyitayo Jegede. Akeredolu ya doke Jegede karo na biyu, ya nunawa Mataimakinsa Ajayi su ba sa’o’i ba ne.
Gwamnan jihar Ondo, Gwamna Rotimi Akeredolu tare da Lucky Aiyedatiwa, mataimakinsa, sun zagaya titunan Owo domin shagalin bikin murnar nasara da suka samu.
Jihar Ondo
Samu kari