Jihar Ondo
'Yan sandan jihar Ondo sun kama wani mai shekaru 26, Godwin Mathew saboda kashe mahaifinsa, Mr Audu saboda ya bashi kan kaza amma ya bawa kansinsa mai shekaru 7
'Yan sandan jihar Ondo a ranar Talata ta tabbatar da kama wani mutum wanda ake zargin ya bude wa baki wuta a wani alibidi da aka yi a Oba Akoko da ke karamar hu
Rikici tsakanin gwamnan kudu da na Arewa ya kai makura, inda gwamnan kudu ya ce na Arewa na kokarin tallafawa barnar 'yan bindiga a yankunan kudancin kasar.
Rahoton dake hitowa daga jihar Ondo yanzun ya nuna cewa wani babban gini ya rguzo kan mutane, inda wata mata ta rasa rayuwarsta, wasu kuma suka makale a ciki.
Masu garkuwa sun sace wani gidan gona, Jide Lawal, a gidan gonarsa da ke unguwar Agohun, Emoren - Imota, wani gari da ke kan iyakar jihar Legas da Ogun, The Pun
Jami'an tsaro na jihar Ondo, Amotekun, sun bayyana cewa sun samu nasarar kubutar da mutum 9 daga cikin matafiya 12 da yan bindiga suka sace a yankin jihar Ondo.
Mahara sun kai farmaki kan wata motar kasuwa da ke dauke da fasinjoji 18 a kan babbar hanyar Ido Ani-Ifira, jihar Ondo a yammacin ranar Laraba, 8 ga Satumba.
Gwamna Oluawarotimi Akeredolu na jihar Ondo, ya bayyana cewa 'yan bindigar da ake kira 'yan fashi da makami a jihar Zamfara hakika 'yan kungiyar ta'addanci ne.
Gwamnatin Ondo ta ce ma’aikatan gwamnati da ba su karbi allurar korona ba yakamata su yi hakan nan da nan. Taa ce za a dauki mataki kan wanda bai bi umurnin ba.
Jihar Ondo
Samu kari