Jihar Ondo
An shiga cikin yanayin tashin hankali yayin da aka tsinci gawar wasu masoya biyu, saurayi da budurwansa dake ɗauke da juna biyu, da kuma abokinsu a ban daki.
Hukumar tsaro da jihar Ondo da ake fi sani da Amoketun Corp, ta ceto Fulani makiyaya biyu da 'yan uwansu makiyaya suka yi garkuwa da su, The Punch ta ruwaito.
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da shugaban makaranta, mataimakinsa da kuma wasu malamai uku a kan hanyar Auga-Ise a jihar Ondo ranar Alhamis da yamm
Wani dalibi a Jami'ar Tarayya da ke Jiyar Oyo, Bolu ya bayyana yadda masu garkuwa suka ciyar da shi da yan uwansa danyen rogo da masara tsawon sati biyu da suke
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na jihar Ondo ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari kada ya janye dokar da ya saka na haramta shigo da shinkafa daga kasashen ketare
Akure - Wasu masu sana'ar tuka babur a Akure, birnin jihar Ondo sun kai farmaki ofishin yan sanda dake Arakule kan kashe musu abokin aikinsu da wani dan sanda.
An tsinci gawawwaki 2 cikin mahauta 3 da aka yi garkuwa da su a garin Ala da ke karamar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo cikin daji, bayan wasu sun musu daba
Jami’an tsaron kasar Yarbawa wanda aka fi sani da Amotekun sun kama wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, Labram Ibrahim yana karyan hauka a jihar Ondo.
Jami'an tsaron Amotekun reshen jihar Ondo, sun kama wasu motocin bas uku cike da 'yan bindiga 18 da kuma makamai iri-iri bayan sun tsere daga shingen bincike.
Jihar Ondo
Samu kari