Jihar Ondo
Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na Jihar Ondo ya bi sahun takwarorinsa na kudu ya rattaba hannu kan dokar hana kiwo a fili da Majalisar Dokokin Jihar ta yi. A rana
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya tura tawaga zuwa jihar Ondo domin yin ta'aziyya da kuma neman yafiyar mutanen jihat game da kisan gillan da aka yi a Jos
Dan majalisar wakilai daga jihar Ondo ya rasu sakamakon wata 'yar karamar jinya da yayi a wani asibiti mai zaman kansa dake a jiharsa ta Ondo. An tabbatar da ha
Wasu fusatattun ɗalibai sun mamaye babbar hanyar Akure zuwa Ilesa domin nuna fushin su kan abinda masu gadin jami'a suka musu wanda ya jawo mutuwar wani ɗalibi
A ranar Laraban nan ne kotun koli ta yanke hukuncin tabbatad da nasarar gwamna Akeredolu na jihar Ondo, Shugaba Buhari ya taya gwamnan murnar wannan nasara.
Kotun Koli a ranar Laraba, 28 ga watan Yuli, ta tabbatar da sake zaben Rotimi Akeredolu a matsayin gwamnanOndo bayan takaddama mai karfi da Eyitayo Jegede.
Yayin da guguwar siyasa da sauya sheka ke kara tashi a faɗin Najeriya, a jihar Ondo, tsohon shugaban matasan PDP na kasa tare da wasu jiga-jigai sun koma APC
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana aniyar kafa sabuwar jam'iyyar siyasa da za ta ke amsa manufofinsa. Ya zabi gwamnoni uku su jagoranceta.
A jihar Ondo, an gano wani rafi da mata ke zuwa domin neman tabarrukin haihuwa, da biyan bukatunsa daban-daban na rashin lafiya. Legit.ng ta ziyarci rafin.
Jihar Ondo
Samu kari