Omoyele Sowore
A wani rubutu da ya wallafa a shafinsa na Facebook jiya da dare, Sowore ya bayyana cewa wannan kokarin kama shi da gwamnatin tarayyar take yi yana da nasaba...
Mun ji cewa ataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ovie Omo-Agege, ya bayyana cewa adadin wadanda ke cikin talauci a Najeriya sun kai rabin ‘Yan kasar.
Mai Shari'a Ojukwu ta babban kotun tarayya da ke Abuja ta umarci gwamnatin Najeriya da ta niya Omoyele Sowore da Olawale Bakare dubu dari bibbiyu, kamar yadda jaridar Sahara Reporters ta ruwaito. Dukkansu biyun dai suna gurfane ne
Sananne kuma mashahurin marubuci, Wole Soyinka da kuma Sanata Shehu Sani sun isa babbar kotun tarayya da ke Abuja don kallon shari'ar Omoyele Sowore, makirkirin juyin juya-hali. Soyinka ya isa kotun ne da karfe 8:50 na safiyar yau
Zaman zugum ya sa Sowore ya nemi zama Malamin Makarantar Gwamnati. An ga ruguntsumi yayin da Sowore ya tafi wannan Makaranta ya koyar da ‘Dalibai.
Majalisa ta ce ba za ta binciki wani babban abun da ya faru lokacin Saraki ba. Sanata Akwashiki ya ce a Majalisa, babu ruwansu da duk abin da aka yi a 2018.
Legit.ng Hausa ta tattaro maku abubuwan da za su faru a Najeriya a bana daga zabukan Gwamnonin Edo da Ondo, da shirin 2023, karin haraji da dai sauransu.
Mun tsakuro jerin wasu hukunci da kotu su ka yi a Najeriya a cikin wannan shekarar da ake bankwana da ita, wanda su ka bada mamaki. Daily Trust ta fara kawo wannan rahoto.
Bayan fitowarsa Sambo Dasuki ya ce babu wani sabani tsakaninsa da Shugaban kasa. Haka zalika Kanal Dasuki ya shaidawa Duniya cewa bay a fama da wata rashin lafiya.
Omoyele Sowore
Samu kari