Omoyele Sowore
Breaking
Wata sabuwa: DSS ta saki Sowore amma ta hana shi wayoyin salularsa
Breaking
Yanzu Yanzu: Jam’iyyar AAC ta dakatar da Sowore da wasu 28
2019: Matashin Likita daga jahar Jigawa ya zama dan takarar mataimakin shugaban kasa
Shima a nasa jawabin, mai gaya mai aiki, Omoyele Sowore ya tabbatar da cancantar Ahmad Rufai, musamman yadda yake kwararren likita wanda zai iya kawo sauyi mai ma’ana a harkar kiwon lafiya a gwamnatinsu idan ya kai labari.
Farawa da iyawa: Cacar baki ya kaure tsakanin yan takarar shugaban kasa
Sowore ya zargi Moghalu ne da cewa bashi da masaniya game da matsalolin ma’aikata, a cewar Sowore har yanzu Moghalu bashi da wani tabbatacce kuma sahihin tsari na yadda zai kaddamar da karancin albashi ga ma’aikata.
Omoyele Sowore
Samu kari