Ogun
Gwamna Abiodun yace 40%-50% na mukaman da zai raba za su iya fadawa a hannun Mata. Gwamna ya yi wa Mata albishiri da rabin mukaman Jihar Ogun ne da kuma ba su bashi maras ruwa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana dalilin da ya sanya ya gina wuraren ibada na manyan addinai biyu a kasar na Islama da Kirista a harabar dakin karatunsa dake birnin Abeokuta.
An kama masu garkuwa da mutanen bayan sun fito daga cikin surkukin da suka buya bayan sun kama wani dan babban limami a ranar Sallah. A ranar 16 ga watan Agusta ne jami'an 'yan sanda suka samu nasarar kubutar da mutumin da aka sac
Gungun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu manyan Limaman cocin ‘Redeemed Christian Church of God’ RCCG a jahar Ogun
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar cafke wasu samari guda uku da ake zargin sun kashe wasu tsofaffin ma'aurata a karamar hukumar Sagamu, dake jihar. Wani dattijo mai shekaru 72 mai suna James Olaosebikan da matarsa...
Wasu yan asiri uku da aka kama sun fada ma rundunar yan sanda cewa bokansu ne ya bukaci da su kawo masa kawunan mutane uku da suka sani domin yayi masu maganin kudi.
Mutane biyar da suka hadar da wata sabuwar amarya sun yi gamo da ajali yayin da kimanin mutane 14 suka jikkata a wani mummunar hatsarin mota da ya auku a kauyen Akila dake babbar hanyar Abeokuta zuwa Ibadan ta jihar Ogun.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Owolabi ya bayyana cewa ya kashe Aroboto ne saboda yana zarginta da sa hannu cikin matsalolin da yake fama dasu a rayuwarsa, inda yace ta kware wajen aika masa da ayyukan asiri da tsafe tsafe don kada y
Hankula sun tashi a garin Ijebu Ode na jahar Ogun yayin da wani jami’in hukumar yaki da fasa kauri ta kasa, watau kwastam ya dirka ma wani matafiyi bindiga wanda yayi sanadiyyar mutuwarsa har lahira, akan ya hanashi cin hancin nai
Ogun
Samu kari