Ogun
Kakakin hukumar kula da manyan hanyoyi Mr. Babatunde Akinbiyi, shine ya bayar da tabbacin wannan lamari yayin ganawa da manema labarai da cewar hatsarin ya ritsa da mutane bakwai da uku suka rigamu gidan gaskiya a birnin Abeokuta.
A ranar Alhamis ta yau ne gwamnatin jihar Oyo karkashin jagorancin gwamna Abiola Ajimobi, ta rufe babbar Kasuwar nan ta Bodija dake birnin Ibadan yayin da jami'an 'yan sanda da Mahauta suka yi artabu kan rashin jituwa.
Kaakakin rundunar, Abimbola Oyeyemi ne ya sanar da haka, inda yace Ajao da Aigba sun shiga hannu ne a ranar Larabar data gabata, a kauyen Baagbon dake cikin karamar hukumar Odede na jihar Ogun, inda suka kama su dauke da babur, ki
Wani mutum da ake zargi da tabuwan hankali, Lekan Adebisi, wanda ya hallaka daliban makaranta 2 ya amsa cewa shirye yake fa fuskantan fushin hukuma. Wannan mumunan abu ya rfaru ne ranan Litinin a makarantan firamaren St. John’s An
Ogun
Samu kari