Ogun
Allah Ya tona asirin wasu miyagun mutane masu cinikin sassan jikin dan Adam bayan wani rikici ya barke a tsakaninsu, wanda hakan tasa a kan tsince su a rana.
Yayin da gwamnati ta sassauta dokar hana fita a jahohin Legas, Ogun da Abuja, likitoci sun gargadi y'an Najeriya game da hadarin annobar cutar Coronavirus.
A yau kungiyar ARD ta shiga yajin aikin kwanaki 3 a asibitin Jami’ar OOUTH na Jihar Ogun. Likitocin fara wani danyen yajin aikin jan-kunne ne a yau Litinin.
Wani magidanci dan shekara 45, Kolese Womiloju tare da dan sa dan shekara 25, Taiwo sun fada hannun hukuma bayan an same su da laifin kashe wani matashin dan Fu
Jimillar mutanen da aka tabbatar su na dauke da kwayar cutar a Najeriya ya zama 981. A cewar NCDC, mutum 78 ne su ka kamu da kwayar cutar a Legas, 14 a Abuja
NCDC da WHO sun yabawa kokarin Gwamna Dapo Abiodun wajen yaki da cutar COVID-19 a jiharsa. Dr Chike Ihekweazu ya yi kira ga Gwamnoni su yi koyi da Gwamnan Ogun.
Rundunar yan sandan jahar Ogun, ta kama akalla mutane 150 da ake zargin suna da nasaba da haddasa tashe-tashen hankula da sace-sace a wasu garuruwan jahar.
Rahotanni sun kawo cewa an sake samun sabbin mutane biyu da suka kamu da cutar Covid-19 wacce aka fi sani da coronavirus a Ogun, mutane shida kenan suka kamu.
Wasu daga cikin Gwamnoni a Najeriya su na cigaba da harkokin gabansu duk da sun hadu da masu Coronavirus. Irinsu gwamnonin Ogun, Kaduna, Taraba su na aikinsu.
Ogun
Samu kari