Ogun
Marigayi Aare, dan asalin masarautar Owu da ke jihar Ogun, ya na daga cikin attajiran duniya da suka mallaki motocin alfarma na Rolls Royce masu yawan bada laba
Tajudeen Monsuru ya kashe budurwarsa, Mutiyat Alani tare da wasu don kudin asiri sannan kuma ya kware wajen siyarwa matsafa da masu asiri sassan jikin mutane.
Rundunar ƴan sanda ta sanar da cewa ta ceto uku daga cikin jami'an ta huɗu da ƴan ta'adda su ka sace a unguwar Tuntun dake Ijebu Igbo a ƙaramar hukumar Ijebu No
Wani soja, wanda ba a gano sunansa ba, ya cutar da wata mata a ranar Asabar, inda yace tayi shigar banza. Al'amarin ya faru da misalin 9:47am a Oju-Ore a Ogun.
Rundunar yan sandan jihar Ogun ta kama wani dan shekara 55, Yesiru Salisu da laifin mallakar sassan dan adam da suka hada da kokon kai guda hudu, busassun hanna
Jami'an yan Sandan a Jihar Ogun sun yi nasarar damke wani malami mai suna, Odugbesan Ayodele, bisa zargin garkuwa da dalibinsa mai shekara 8don neman fansa.
Ana tsaka da raba kayan tallafi a ranar Litinin wasu bata-gari suka dakatar da lamarin, daganan suka kwashe kayan tas sukayi awon gaba dasu, Daily Trust ta ce.
Sai dai, kakakin rundunar hukumar kwastam na kwamanda ta I, Hameed Oloyede, ya shaidawa Daily Trust cewa an kaiwa jami'an NCS harin kwanton bauna bayan sun kwac
Gwamnatin jihar Ogun ta bayar da sanarwar cewa da zarar daliban firamare na jihar sun koma makaranta a ranar 21 ga watan Satumba za ta yi musu karin aji kai...
Ogun
Samu kari