Ogun
Wasu mambobin jam'iyyar APC sun ci zarafin Adetayo Odunlami, wani ma'aikacin wata babbar kotun jihar dake Ogun a ranar Talata,Lamarin ya faru ne a yankin Iperu.
Yayin da ake shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Ogun, gwamnan jihar ya buɗe fagen yaƙin neman zaɓe na jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Imeko Afon.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya nuna kaunarsa ga jama'arsa a ranar Laraba, 7 ga watan Yuli inda ya nuna irin bautar da yake musu.Yayin da yake komawa gida.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya jawo ce-ce-ku-ce daga mutane a shafukan sada zumunta bayan ya wallafa wasu hotuna da ke nuna shi yana kula da ababen hawa.
Wasu mutane uku da ake zargin yan fashi da makami ne, sun yi hatsarin mota a ranar Asabar a Ode-Remo, jihar Ogun yayin da suke kokarin tserewa da motar da
Mai kamfanin simintin BUA, ya ba da tallafin makudan kudade ga jihohi hudu a fadin Najeriya domin inganta ayyukan kiwon lafiya da rayuwa mai kyau a jihohin.
An halaka jami'in dan sanda sannan anyi awon gaba da wasu yan kasar China su hudu da ke aiki a layin dogo na Legas zuwa Ibadan kamar yadda Daily Trust ta ruwait
Yawaitar sace-sacen mutane a faɗin ƙasar nan yana damun wasu gwamnoni matuƙa, inda gwamnan Ogun yayi alƙawarin rushe duk wani gida da aka gano masu garkuwa.
Biyo bayan ayyana ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Demokaraɗiyya da shugaba Buhari yayi, iyalan MKO Abiola sun koka kan yada gwamnati ta yi watsi da su.
Ogun
Samu kari