Ogun
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ta bayyana rashin gwamna Dapo Abiodun, mataimakin sa da kakakin majalisar a jihar a matsayin rashin hankali.
Sabon rahoton mujallar Economic Confidential ya nuna cewa jihohin Legas, Ribas, Ogun, Kaduna, Oyo da Anambra za su iya rayuwa ba tare da tallafin tarayya ba.
Bankunan dake Ijebu-Ode a jihar Ogun sun rufe sakamakon tsoron kada masu fashi da makamai su kai mu su farmaki, Daily Trust ta ruwaito yadda lamarin ke faruwa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta samu nasarar kama wani tsohon dan majalisar jihar, Joseph Adegbesan da wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan kungiyar asiri ne.
Wani mutum mai shkaru 52 ya dirkawa 'yan dan uwansa mai kananan shekaru ciki tare da zubarwa har sau biyu. 'Yan sanda sun cafke shi, sun kuma gudanar da bincike
Fusatattun 'yan fansho na jihar Ogun a ranar Laraba sun rufe sakateriyar jihar inda ofishin gwamnan ya ke da zanga-zanga saboda kin biyansu kudinsu har N68b.
Wani mutum da a yanzu ba a gano ko wanene ba ya mutu yayin da ya ke yunkurin hako gawa a makabarta da ke Abeokuta, babban birnin jihar Ogun, Premium Times ta
Rundunar 'yan sanda a jihar Ogun ta ci alwashin cewa, za ta gaggauta kamo 'yan bindigan da suka sace ma'aikatan kamfanin Obasanjo a jiya Labara 8 ga watan Satum
Miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da ma'aikata 3 na tsohon shugaban kasa Olusegn Obasanjo a wani kauye da ke Abeokuta, jihar Ogun a ranar Laraba, 8 ga wata.
Ogun
Samu kari