Sarkin Kano
Hukumar NDLEA ta kai samame wani kogo da ake safarar miyagun kwayoyi a Kano a karamar hukumar Rimin Kebe. An kama manyan dilolin kwaya mutum 19 a samamen.
Gogaggen masanin al’adun Arewa, Ibrahim Ado Kurawa, ya zargi Abdullahi Ganduje da kalamai mabambanta kan takaddamar masarautar Kano da ta shafi Muhammadu Sanusi II.
Tsohon shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya ce an masa gurguwar fassara kan kiran Muhammadu Sansu da Sarkin Kano a wurin rantsar da Murtala Garo.
Shugaba Tinubu ya taya Murtala Garo murna kan rantsar da shi a matsayin mataimakin gwamnan Kano a 2026, yana mai kiran haɗin kai tsakanin masu ruwa da tsaki.
Dakta Abdullahi Ganduje ya amince da Muhammad Sanusi II a matsayin Sarkin Kano a karon farko yayin rantsar da Murtala Sule Garo a gidan gwamnatin jihar.
A labarin nan, za a ji Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya yi magana game da yadda Najeriya za ta ci gajiyar fasahar AI da taimakon jami'o'in da ke kasar.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Sanusi II kan sukar Bola Tinubu d aya yi kan ciwo bashi duk da cire tallafin man fetur da aka yi a Najeriya.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya tambayi dalilin ci gaba da karbar bashi duk da cire tallafin mai, yana gargadin cewa rashin daidaito na iya lalata ribar.
Sarkin Kano
Samu kari