Sarkin Kano
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya halarci taron tattalin arziki a Abuja. Shettima ya kira Sarki Sanusi II da Sarkin Kano yayin taron da aka yi.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce an yi masa mummunan fahimta kan kalamansa da ake cewa ya halatta dukan mata a Musulunci wanda ya yi karin haske kan haka.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bukaci ba mata dama a siyasa da kuma harkokin kasuwanci inda ya tuna sauyin da ya kawo lokacin da yake gwamnan CBN.
Wasu tsofaffin 'yan siyasa da suka taba zama gwamnoni sun dawo sarakunan gargajiya. Tsofaffin gwamnoni 6 ne a Najeriya suka taba zama sarakunan gargajiya.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga Najeriya da ta ba da fifiko ga bagaren masu zaman kansu don haɓaka tattalin arziki a wani taron UNGA a New York.
A jiya Asabar 20 ga watan Satumbar 2025, Hakimin Shargalle a jihar Katsina, Hadi Sirika ya gana da Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero a fadarsa da ke jihar.
An san Sarki Muhammadu Sanusi II yana fadi albarkacin bakinsa da yake ganin shi ne abin da ya fi dacewa musamman game da abin da ya shafi Arewacin Najeriya.
Bayanan da muke samu yanzu sun tabbatar da cewa masarautar Kano ta tabbatar da rasuwar Sarkin Gabas, Hakimin Kabo, Alhaji Idris Muhammad Adamu DanKabo.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya yi magana an yadda ake samun lalatattun shugabanni a Najeriya inda ya shawarci matasa su yi kokarin kwace mulki a kasar.
Sarkin Kano
Samu kari