Nyesom Wike
Gwamna Nyesom Wike na Ribas ya yi kira ga mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da su hada kansu domin kwace mulki daga hannun jam'iyyar APC a 2023.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa baya tunanin akwai wani mutum da ya cancanci darewa kan kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari sama da shi.
Jam'iyyar PDP ta shiga matsi, inda jam'iyyar ke shirin zaban wanda zai gaji Buhari. Atiku dai 'yan kudu sun ce sam ba za su amince da tsayawarsa takara a 2023 b
Gwamnatin Nyesom Wike ta bankado wani jirgin saman jihar sa a kasar Jamus wanda gwamnatin Rotimi Amaechi ta bari a shekarar 2012 kuma har yau ya ki fadin komai.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya ce gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike, ba zai taba zama shugaban kasar Najeriya ba.
Gwamnan Jihar Rivers kuma jigo a jam'iyyar PDP, Mr Nyesome Wike, ya bayyana cewa al'ummar Najeriya suna son jam'iyyar PDP ta kwace mulki daga hannun APC a 2023.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya bayyana wa al'ummarsa sunayen mutum 19 dake da hannu a gudanar da haramtacciyar matatar ɗanyen man fetur a faɗin jiharsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace yan Najeriya sun zama abun tausayi, dan haka ya zama wajibi PDP ta lashe zaben 2023 domin ceto su daga wannan halin.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace idan jam'iyyar PDP ta dake kurkuren watsi da kiran yan Najeriya a wannan lokacin to zai wahala Allah ya gafarta mata.
Nyesom Wike
Samu kari