Nyesom Wike
Gwamna Nyesom Wike ya ce ya kamata gwamnoni su daina dogaro da kudade daga asusun tarayya, lura da cewa ya kamata su iya yin amfani da albarkatun da ake da su.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya bayyana cewa warware rikicin cikin gida da ke girgiza Jam’iyyar PDP ya kawar da fargabarsa ta farko na yiwuwar tarwatsewa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ce yana goyon bayan watsa sakamakon zabe ta na’ura. Ya ce zai taimaka sosai wajen gudanar da sahihin zabe a kasar Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa 'yan Najeriya sun matsu su ga jam'iyyar PDP ta karbi mulki a matakin tarayya a 2023.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Prince Uche Secondus, ya ce ba zai mayar da martani ba ga gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya caccake shi a kwanan nan.
A bisa ga hasashen Gwamna Wike na jihar Ribas, za a yi gagarumin sauye-sauyen sheka a cikin Jam’iyyun Peoples Democratic Party da APC nan da watan Disamba 2021.
Gwamna Nyesome Wike ya sha alwashin cewa ba zai taba ziyartan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a fadarsa da sunan neman taimako kan wata matsala a jiharsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi amfani da matsayinsa ba babban kwamandan tsaro wajen kare al'umman kasar.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya ce matsayar takwaransa Gwamna Hope Uzodinma na cewa kisan siyasa ne yana nuna kamar ya san wadanda suka kashe Ahmed Gulak.
Nyesom Wike
Samu kari