Nyesom Wike
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce kalubalen tsaron da aka samu karkashin tsoffin hafsoshin tsaro sun samu wurin zama nr saboda shiga siyasa da suka yi.
Gwamnonin Arewa sun ji dadin nada sababbin shugabannin sojoji. Shi ma Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya jinjinawa Buhari a kan wannan nadi da aka yi a makon nan.
Fastocin yakin neman zaben Shugabancin kasa dauke da hoto da sunan gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike, suna yawo a babban birnin tarayya, Abuja, The Punch ta ruw
A babban birnin tarayya Abuja, an fara ganin fastocin kamfen na shugaban kasa dauke hotunan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike wanda ya ke dan jam'iyyar PDP.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu daga cikin masu shagunan da suka kone ne suka kira 'yan jari bolar domin sayar musu da sauran kayayyaki da wuta ta kammala cinye
A yau ne Gwamna Nyesom Wike ya shiga sahun masu kiran a tsige Hafsun Sojojin Najeriya. Wike ya ce akwai bukatar gwamnati ta kawo sababbin jini da dabarun yaki.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya jadadda cewa jam’iyyar APC mai mulki ta shirya mikawa PDP mulki a zaben 2023 domin a cewarsa hakan ne muradin yan Najeriya.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bukaci jam'iyyar APC mai mulki ta fara shiri da tsara wasiyya gabanin karewar wa'adin mulkinta a cikin shekarar 2023 mai zu
Mun kawo maku jerin wasu shahararrun ‘yan siyasa da ake ganin cewa su za su cika ko ina a 2021. Tinubu da El-Rufai, su na cikin ‘Yan siyasar da za a saurara
Nyesom Wike
Samu kari