Nyesom Wike
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya bayyana cewa ya yi imani akwai Karin gwamnoni daga babbar jam’iyyar adawa ta PDP da za su dawo jam’iyyar APC mai mulki.
Muhammadu Buhari ya bayyana abin da ya hana shi zuwa Jihar Ribas jiya domin taro. A karshe dole aka fasa zaman inda shugaban kasar ya gana da hasfun tsaro.
A ranar Talata, Nyesom Wike ya fadi ainihin dalilin da ya sa Gwamna Umahi ya bar PDP. Wike ya ce dama can alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC
Gwamnonin yankin Kudu maso Gabashin kasar sun nesanta kansu daga ayyukan kungiyar IPOB, sun zargi kungiyar da son haddasa yaƙin basasa a kasar a karo na biyu.
Legit.ng Hausa ta wallafa rahoton cewa rundunar 'yan sanda Najeriya da ke kowacce jiha na cigaba da sanar da kama matasan da ake zargi da fakewa da zanga-zangar
Ana zanga-zangar goyon bayan Shugaba Muhammadu Buhari a jihar Ribas. Amma kuma daidakarnu ba su adawa da masu kiran #EndSARS da wasu su ke yi a fadin Najeriya.
A jiya Talata ne masu zanga-zangar EndSARS su ka yi wa Gwamnan Jihar Ribas taurin-kai a birnin Fatakwal. Nyesom Wike ya ce tun farko ya bai son aikin SARS.
Mun ji Gwamnan Ribas ya fito fili soki yadda gwamnatin tarayya ta kara albashin Malamai. Wike ya ce su na jiran a sake duban yadda ake rabon arzikin Najeiya.
Nyesom Wike ya maidawa Diri martani na cewa hukumar RMFAC ta daina biyan jihar Ribas kason kudin mai. Nyesom Wike da kuma Douye Diri duk ‘Yan jam’iyyar PDP ne.
Nyesom Wike
Samu kari