Nyesom Wike
Gwamna Nyesom Wike, na jihar Ribas, ya bayyana cewa ya fice daga gidan gwamnati a shirye-shiryensa na barin ofis idan wa’adin mulkinsa ya kare a shekarar 2023.
Gwamna Nyesom Wike ya ce duk wanda ke neman zama shugaban kasa a 2023 zai bukaci samun kuri'u a Ribas sannan ya hada kai da Kano ko Legas don samun nasara.
Gwamnan jihar Ribas ya gargadi 'yan siyasa da su daina yiwa talakawa alkawuran karya a yayin yakin neman zabe. Ya ce tuni talakawa sun gane kuma sun gaji da hak
Gwamna Nyesome na Jihar Rivers ya ce a tuhumi gwamnatin tarayya idan aka kashe takwararsa na Benue, Samuel Ortom, kuma za a sake yin yakin basasa a kasar nan.
Gwamna Nyesome Wike ya ce shi ba zai taba barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin kasar ba saboda a cewarsa tana dauke da cutar kansa ya kai har mataki na hudu.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya samu gagarumin goyon baya daga matasan jam'iyyar PDP wajen ganin an tsayar da shi a takarar zaben shugaban kasa na 2023.
Wani ɗan majalisa daga jihar Kogi a Najeriya ya yi kira gwamnan jihar rivers, Nyesom Wike da ya fito takarar shugabancin kasar nan a babban zaɓen dake tafe
Gwamnan Jihar Rivers ya gargaɗi minitan harkokin Niger-Delta, Godwill Akpabio da kada ya sake yayi kuskuren taɓa jiharsa, a cewarsa zasu koya mishi hankali.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu ya ba mambobin jam’iyyar APC tabbacin cewa Gwamnan Ribas, Nyesom Wike, zai dawo jam’iyyar mai mulki nan kusa sosai.
Nyesom Wike
Samu kari