Yan wasan Kannywood
Idan ana maganar masana'antar Kannywood toh dole a ambaci sunayen Ali Nuhu, Sani Danja, Yakubu Muhammad da Baballe Hayatu domin sun taka rawa wajen kafuwarta.
Kowa yana yin aure ne don ya zauna har abada, amma bayan wani lokaci ana samu matsaloli iri-iri wadanda suke kawo cikas a auratayyar. Ana samun mutuwar aure a w
Ba za a bayar da tarihin Kannywood ba tare da an ambaci sunayen wasu tsoffin jarumai mata da suka zamo madubin dubawa ga masu kallo a farkon kafa kamfanin ba.
Tsohon jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Sani Musa Mai Iska ya bayyana cewa ya auri wata Baturiya mai suna Sarah bayan Fati Mohammad.
Babban mashiryin Fim a masana'antar shirya fina- finan Hausa, Bashir Maishadda, da amaryarsa jaruma Hassana Muhammad, sun nufi Dubai domin yawon shakatawa.
Jarumin Kannywood, Lawan Ahmad ya ce sun taba soyayya da tsohuwar jarumar masana’antar, Fati Muhammad a shekarun baya har magana ta yi nisa amma bai yiwu ba.
A yau Lahadi, 13 ga watan Maris ne aka daura aure a tsakanin babban furodusan masana’antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da jaruma Hassana Mohammed.
Fitaccen jarumin fina-finan ban dariya na Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Naburaska a masana’antar fim, ya taimaka wurin sakin ‘yan gidan yari
Jaruma Maryam Booth ta bayyana cewa har yanzu bata samu wacce za ta maye mata gurbin mahaifiyarta, Hajiya Zainab Booth a matsayin babbar kawa ba don sun shaku.
Yan wasan Kannywood
Samu kari