Yan wasan Kannywood
Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan ta dawo cikin kungiyar nan ta masana'antar mai suna 13x13 inda aka gano ta tare da tsoffin takwarorinta a wani bidiyo.
Umma Shehu ta bayyana cewa ita da zunubinta ta damu a rayuwa ba da zunuban mutane ba sannan kuma cewa duk a laifukan da take aikatawa bata hada Allah da wani.
A yanzu kuma ana shirye-shiryen biki a tsakanin babban furodusan masana'antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da amaryarsa kuma jaruma, Hassana Muhammad.
Jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun fara kama dahir gabannin babban zaben 2023, domin suma a dama da su wajen tallata yan takara.
Fati Slow Motion ta bayyana cewa jama'a na cikin wani hali saboda talauci da ya yi katutu, ta ce ita kanta sai da Naziru sarkin waka ya cire mata kebura 99.
Bayan da wutar rikici ta kunno kai a masana'antar Kannywood, yanzu dai an samu sauki, Sarkin Waka ya ce ya gana da jarumai an tattauna kan abubuwan da suka dace
Tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman wacce aka fi sani da Fati Slow ta yi sulhu da Naziru M Ahmad wato Sarkin Waka bayan wani sabanin da ya shiga tsakaninsu.
Kungiyar MOPPAN ta ja kunnen yan Kannyowood da su daina yi wa junansu tone-tonen asiri biyo bayan cece-kucen da ya barke a yan kwanakin nan a masana'antar.
Kungiyar matan Kannwood K-WAN ta nemi shahararren mawaki, Naziru Ahmad wato Sarkin waka ya janye kalamansa kan matam fim ko ta maka shi a gaban kotun Musulunci.
Yan wasan Kannywood
Samu kari