Labaran NNPC
Mun samu labari cewa aikin AKK da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi sai yi sanadiyyar samun aikin yi da raguwar farashin fetur.
Shugaban kamfanin NNPC Retail Ltd, Billy Okoye ne ya bayyana haka a babban birnin tarayya Abuja yayin da yake ganawa da manema labaru a ranar Lahadi, inda yace a Najeriya aka hada man kuma don amfanin yan Najeriya.
Hukumar man fetir ta Najeriya, NNPC ta sanar da kammala aikin daukan sabbin ma’aikata aiki da yawansu ya kai mutum 1,050, wanda hakan ya kawo karshen aikin da ta dauka daga shekarar 2019/2020.
Dazu nan Shugaban kamfanin NNPC ya sa labule da Buhari a sakamakon rikicin da ya ke neman barkewa a Duniya. An jima kuma Buhari zai zauna da Ministan man fetur.
Gwamnatin tarayya ta sanya shekarar 2023 a matsayin lokacin da za ta daina shigo da man fetir wanda aka tace daga kasashen waje gaba daya, domin tana sa ran zuwa lokacin matatun man fetirin Najeriya sun mike tsaye.
Rahoton kwamitin wucin-gadi na majalisar dattawa akan fashewar bututun mai a kasar na ya nuna cewa, wasu jami'an NNPC ne ke hada kai da masu satar man fetur din don aiwatar da laifin. Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, a jaw
Ministan fetur Timipre Sylva ya ce za su ba Matatar Dangote goyon baya inda ya ce za su taimakawa matatar Dangote tare da dafawa Dangote da danyen man fetur domin ya yi nasara.
Shugaban hukumar man fetir ta Najeriya, NNPC, Mele Kyari ya bayyana cewa matakin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta dauka na garkame dukkanin iyakokin Najeriya na da muhimmin amfani ga tattalin arzikin kasa.
Hukumar man fetir Najeriya, NNPC, ta kaddamar da fara gudanar da gyaran matatun man fetir na Najeriya, inda ta fara da babbar matatar mai dake garin Fatakwal na jahar Ribas
Labaran NNPC
Samu kari