Labaran NNPC
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa Mele Kolo Kyari mukamin manajan darakta (GMD) na kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC). Yana da mutukar muhimmanci mutane su san wanene Mele Kyari, tunda shine zai rike ragamar...
Mista Kyari wanda ya fito daga jihar Borno, zai maye gurbin manajan daraktan kamfanin mai ci, Maikanti Baru, wanda zai yi ritaya daga kamfanin NNPC a wata mai zuwa.
Hukumar samar da albarkatun man fetur ta kasa (NNPC) ta ce zata ta cigaba da binciken dayan man fetur a yankin Chadi da zarar ta samu tabbacin tsaro daga hukumomin tsaro.
A ranar Litinin, 20 ga watan Mayu ne kamfanin man Najeriya ta sanar da nadin sabbin manyan darsktocin ma’ikatun da ke karkashin ikonta har su 19. Mai magana da yawun kamfanin, Joseph Ndu ne ya bayyana hakan a wata sanarwa.
A sabbin dabaru na jihohin Najeriya, na samar da arziki da dogaro da kai, Jihar Adamawa na neman jarin samar da makamashi kamar fetur daga noman rake.
Kamfanin main a Kasa watau NNPC ya fitar da jeringiyar sunayen Kamfunan da aka ba damar shigo da mai cikin Kasar nan wannan shekarar; AA Rano, Wale Tinubu...
Labaran NNPC
Samu kari