Majalisar dattawan Najeriya
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta tafka kuskure dangane da Atiku Abubakar a lokacin zaben 2023.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, zai mika ragamar mulki ga mataimakinsa har na tsawon wata guda. Makinde zai yi hakan ne domin tafiya hutu a wannan lokacin.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa bayanai sun nuna yawan albashi da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima ke karba.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ƴan majalisar Adamawa, Anambra, Bauchi, Borno da sauransu sun yi zaman shekara guda a majalisa babu gudunmawar komai.
Sanata Wadada ya fice daga jam'iyyar SDP saboda rikicin cikin gida da ya ki ci ya ki cinye wa, ya kuma nuna yiwuwar komawa APC tare da goyon bayan Tinubu a 2027.
Babbar jam'iyyar adawa ta kasa watau PDP ta shigar da kara gaban babbar kotun tarayya, ta nemi a bayyana cewa babu kowa a kujerun yan majalisa 4 da suka koma APC.
Hadimin sanatan Ogun ta Gabas kuma tsohon gwamnan jihar, Gbenga Daniel ya ce har yanzu APC ba ta sanar da su batun dakatar fa ubangidansa a hukumance ba.
Bayan gudanar da zaben cike gurbi a wasu jihohin Najeriya a ranar Asabar 16 ga watan Agustan 2025 an fara maganar makudan kudi da alawus da za su samu.
Tinubu ya sanya hannu kan dokoki 40 cikin shekaru biyu, ya zarce Buhari da ya sanya wa dokoki 14 hannu. Majalisa ta yaba wa Tinubu kan saurin sanya wa dokoki hannu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari