Majalisar dattawan Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauki matakin dakatar da Shugaban Karamar Hukumar Rano, Muhammad Naziru Ya'u bayan korafin kansilolinsa.
'Yan majalisar dokokin jihar Zamfara sun nuna rashin gamsuwarsu kan yadda Gwamna Dauda Lawal yake tafiyar da al'amuran tsaro. Sun bukaci a kawo dauki.
Sanata Diket Plang ya zargi kungiyoyin waje da daukar nauyin hare-haren Bokkos, inda ya bukaci jami'an tsaro su tsaurara sa ido a kan iyakokin jihar Filato.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana batun kirkiro jihohi ba karamin abu ba ne amma za a bi dukkan sharuddan da doka ta tanada cikin gaskiya da adalci.
Sanata Gbenga Daniel ya musanta jita-jitar da ake yadawa cewa shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, na kwance a wani asibiti a birnin Landan.
Tsohon gwamnan Ogun, Otunba Gbenga Daniel ya zargi gwamna mai ci, Dapo Abiodun da yi masa bita da kulli domin ruguza masa kadarorin miliyoyi da ya mallaka.
Bayan zargin asibitin da sakaci saboda gaza biyan cikon kuɗin aiki, hukumar gudanar ta asbitin da ke Abuja ta karyata duka zarge-zargen da ake yaɗawa.
Wani dan majalisar wakilan Najeriya a jihar Zamfara ya kaddamar da aikin gyaran makabartu. Ya bayyana cewa hakan yana da muhimmmanci ko a addini.
Majalisar dokokin jihar Benue ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu daga cikin mambobinta. Majalisar ta dauki matakin ne bayan an sanya su wani aiki.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari