Majalisar dattawan Najeriya
Jam’iyyar APC a jihar Imo ta zargi gwamna Rochas da yin amfani da wasu jami’an tsaro wajen murde sakamakon zaben kujerar gwamna da aka yi a jihar ranar Asabar. Jam’iyyar ta yi kira ga magoya bayanta da su saka ido a kan kuri’un da
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Kwamared Adams Oshiomhole ya ce zaben Sanata Hope Uzodinma a matsayin gwamnan jihar Imo a zaben 2019 zai kawo karshen mulkin kama karya da Gwamna Rochas Okorocha ya ke yi a jihar Imo. Oshiomhole ya
Mun ji cewa APC ta rugurguza shugabannin ta a Jihohin Imo da Ogun. Jam'iyyar ta dauki wannan mataki ne a wani zama da aka yi jiya Gwamna Okorocha da Amosun na neman ba APC ciwon kai a babban zaben da za ayi a 2019.
Lauyan gwamnan, Markus Saleh (SAN) ya sanar da kotun cewa a ranar 3 ga watan Mayun shekarar 2018 ne aka kai samame gidan wanda ya ke karewa. Ya yi ikirarin an tsare iyalansa da masu aiki a gidansa ba bisa kan ka'ida ba lokacin da
Za ku ji cewa rikicin APC a Jihar Imo ya kai ga cacar baki tsakanin mai neman Gwamna da Oshiomhole wanda shi ne Shugaban Jam'iyya. Surukin Gwamna Okorocha yace amma an yi tsohon kawai a Oshiomhole bayan an hana sa tikiti.
A hirar da ya yi da manema labarai a gidan gwamnati bayan ganawarsa da shugaba Muhammadu Buhari a yau Alhamis, Okorocha ya bayyana cewa ziyarci shugaban kasa ne domin tattauna wasu abubuwa da Adams Oshiomhole ke yi a wasu jihohi.
Hakazalika sahihan majiyoyi sun tabbatar da cewa duk da rikita rikitan da ya biyo bayan zaben da aka yi a ranar 1 ga watan Oktoba, amma uwar jam’iyyar ta amshi sakamakon bayan dogon nazari da mahukuntan jam’iyyar suka yi.
Zaku ji cewa Gwamna Ibikunle Amosun ya nuna cewa babu shakka Adams Oshiomhole bai yi adalci a Jam’iyyar APC ba inda kwanan nan ne wani Gwamna yayi karin haske game da abin da ke faruwa a APC bayan ya gana da Shugaban kasa.
Sai dai tun bayan wannan hukunci na babbar kotun tarayya, sai rikicin nasu ya dauki sabon salo, inda Mista Eze madumere ke ikirarin har yanzu shine mataimakin gwamnan jahar Imo, shi kuma Gwamna Rochas na ikirarin cewa abin gama ya
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari