Majalisar dattawan Najeriya
“Ina jinjina ma ma’aikatan jihar Imo bisa kokari da jajircewa da suke nunawa, duk da kalubalen tsaro, karancin albashi da rashin kayan aiki da suke fama da shi, ina sane da matsalolinku da bukatunku, don haka zan fara biyan ku kud
Gwamnar jihar Imo Rochas Okoracha, ya sanya wa duk wani baligi a jihar haraji na N3000 wanda za'a rika amfani dashi wajen gudanar ayyukan cigaba da more rayuwa a jihar kamar yadda jaridar Daily trust ta ruwaito. A wata sanarwa mai
Za ku ji cewa babban abin da ya sa Gwanna Jihar Imo Rochas Okorocha yake yi wa Inyamuran Najeriya kuka inji har ta kai ya nemi Malaman addini su sa baki wajen ganin jama'a sun fito kwan-su da kwarwata wajen zabe.
Mun samu rahoton cewa, gwamnoni 20 cikin 24 na jam'iyyar APC sun rattaba hannu kan wata wasika domin isarwa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bayyana bukatar su wajen kafa sabon kwamitin da zai tsara gangamin jam'iyyar.
Za ku ji cewa Gwamnan Jihar Imo Rochas Owelle Okorocha yace surukin sa ya cancanci ya gaje shi. Uche Nwosu yana auren diyar Gwamna Okorocha kuma yana cikin manya a Gwamnatin sa har wa yau kuma kila ya zama Gwamna.
Wannan shine labarin wasu yan siyasan Najeriya da aiki yayi mu su yawa, ga kuma yawan shekaru ke sa su barci a duk loackin da suka halarci taro ba tare da sanni
A karshe dai, MAjalisar Dattijan Najeryia, ta amshi koke da korafe-korafe na vjama'a kan zargin aringizon wasu jihohi da ake zargin shafaffu ne da mai a DSS.
Ra'ayi: kalubalen da gwamnatin shugaba Buhari ke fuskanta a Majalisan dattawan Najeriya karkashin Jagoranci Sanata Bukola Saraki dan Arewan da bayajin Hausa.
Farfesa Garba, wanda ya bayyana a gaban wani kwamitin majalisar dattawa gudanar da bincike kan abin kunya, ya tabbatar cewa Melaye ya sauke karatu daga jami'a
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari