Majalisar dattawan Najeriya
A ranar Laraba 17 ga watan Yuli, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wata muhimmiyar ganawar sirri da shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmed Lawan da kuma kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila a fadar Villa dake Abuja.
Yau Juma'ar nan ne shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya tabbatar da cewa ba zai zama sakaran shugaban majalisa ba ga gwamnatin shugaba Buhari. Hakan ya biyo sanarwarr da Mohammed Isa ya fitar, mai taimakawa shugaban...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Buhari ya bayyana haka ne ciki wata wasika daya aika ma majalisar dake kunshe da sunayen mutanen da kuma mukamansu, inda ya nemi majalisar ta tantance mutanen kafin ya kai ga nadasu, kamar yadda tsarin
Majalisar ta dauki wannan mataki ne a ranar Talata, 9 ga watan Yuli bayan Sanata Theodore Orji na jahar Abia ya gabatar da kudurin haramta sayar da fiya fiyan saboda yadda ya zama annoba a tsakanin matasan Najeriya.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan a yammacin ranar Lahadi, 7 ga watan Yuli ya ziyarci babban jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2019 a jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kwance ma Sanata Elisha Ishaku Abbo Cliff zani a kasuwa.
Hukumar majalisar dokoki ta ba mambobin majalisar dattawa masu barin gado kwanaki uku don su mika makullan ofishinsu. Shugaban majalisar dattawa, Dr Bukola Saraki ne ya ba da sanarwar a ranar Alhamis, 6 ga watan Yuni.
Akwai alamu dake nuna cewa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zata tsayar da dan takara a shugabancin majalisar dattawa, idan har sanata Danjuma Goje (APC Gombe ta tsakiya) ya janye daga yin takara.
Gwamnan ya kara da cewa amma abin takaicin shine yadda ragowar kabilun Najeriya ke daukan wannan halin kirki na 'yan kabilar Igbo a matsayin rauni. Okorocha na wadannan kalamai ne a wurin taron manyan sarakunan kasar nan da aka yi
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari