Majalisar dattawan Najeriya
Mathew Urhoghide, sanatan Najeriya karkashin inuwar jam’iyyar PDP daga jihar Edo, y ace gwamnatin Najeriya ba ta da alkibla idan aka zo fannin tsari. Urhoghide ya sanar da hakan ne a eanar Alhamis yayin bada gudumawa a kan wata ta
Da yake mayar da martani, Melaye ya ce yana sha'awar sayen motoci kuma bai kamata hakan ya zama matsala ga kowa ba. "Kowa yana kashe kudinsa ne a kan abinda yake so. Ni burina shine na mallaki motocin kece raini. Masu tsafi suna
PDP za ta dawo mulki a Jihar Imo ta Kotun koli inji Shugaban Jam’iyyar. A cewarsa Kotun koli za ta janye hukuncin da ta yi a kan zaben Gwamnan da ya ba Hope Uzodinma nasara.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya tabbatar da samun rahoton barazanar kai ma majalisar dokokin Najeriya hari da wasu miyagun yan ta’adda suke shirin kaiwa.
Majalisar dattawan Najeriya a ranar Talata, 18 ga watan Fabrairu, ta tabbatar da nadin Kyaftin Musa Shuaibu Nuhu a matsayin darakta janar na hukumar jiragen sama na Najeriya wato NCAA.
Wani rahoto daga kungiyar taimakon kai da kai mai suna Center for Information Technology and Development (CITAD) ta ce a tarihin majalisar dattijan Najeriya, mata 36 kadai suka taba samun zama sanatoci tun 1999, kamar yadda...
An cire Ahmad Lawan, an nada wanda zai jagoranci kwamitin sulhun APC, Saboda ana zargin cewa Ahmad Lawan da Idris Wase manyan Magoya-bayan Adams Oshiomhole ne.
Mai magana da yawun majalisar, Benjamin Kali dan jam'iyyar APC daga jihar Abia, ya ce wannan hutun zai ba Musulmai damar zuwa salla yayin da wasu zasu samu abun motsa baki. "A likitance, ana bada shawarar cewa a guji dogon zama wa
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan ya rantsar da kwamitin mutane 56 wadanda suka samu jagorancin mataimakin shugaban majalisat, Ovie Om-Agege don kara duba kundin tsarin mulkin kasar nan.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari