Majalisar dattawan Najeriya
Duk da cewa zaben 2019 ya zo ya tafi, abubuwan mamaki da yawa sun faru a lamurran siyasar Najeriya. A kowanne zabe a duniya, jam’iyyun siyasa da magoya bayan su ne suke kara karfrin guiwa a karshen zaben, daga nan kuma ake gane wa
Uwar jam’iyyar APC ta dage matakin ladabtarwa na dakatarwa da ta yi ma gwamnan jahar Ondo Rotimi Akeredolu, tsohon gwamnan jahar Imo, Rochas Okorocha da tsohon gwamnan jahar Ogun Ibikunle Amosun.
Sanannen dan siyasar Najeriya kuma Sanata a majalisar dattawan kasar nan har sau biyu, Dino Melaye, an karramashi da kyautar ‘Gwarzon shekara” a ranar Lahadi. Wata jaridar yanar gizo mai suna ‘Kwararafa Reporters' ce ta karrama ts
Lamarin yazo cike da ban mamaki,. Tsohon Gwamnan jihar Gomeb kuma Sanata mai wakiltar jihar Gombe ta tsakiya, Muhammad Danjuma Goje ya sanar da murabus dinsa a siyasar tsaya wa takara. Ya yi hakan ne don ba wa sauran 'yan siyasar
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira ga Sanata Rochas Okorocha da ya guji yin kalaman batanci ga arewa, ballantana a yayin da yake tsakar majalisar tarayya. Matawalle ya kara da bukatar Sanatan da ya fito ya ba mutan
Ba boyayyen abu bane cewa wasu 'yan tsirarun tsofin shugabanni da shugabanni masu ci a yanzu sun mallaki dukiyar da zata iya wadata kasa baki daya. Duk da kokarin irin wadannan shugabanni wajen boye irin kadarori da dukiyar da suk
Mun jero abubuwan da za su a rika tuna Dino Melaye wanda su ka hada da rikici da Mai dakin Tinubu, hayaniya da DSS da ‘Yan sanda, kai Melaye ya na cikin wadanda aka taba dakatarwa daga majalisa tun 2010.
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad Lawan ya rantsar da sabon Sanatan jam’iyyar APC dake wakiltar mazabar Kogi ta yamma a majalisar dattawan Najeriya, Sanata Smart Adeyemi.
Majalisa ta na daf da mikawa Shugaban kasa kundin kasafin badi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa kwamitin kasafin kudi ya gama aikinsa dazu nan.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari