Majalisar dattawan Najeriya
A labarin nan za a ji cewa Sanatocin Arewa sun mika bukatarsu ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da ta jihar Neja kan ambaliyar Shiroro da ke salwantar da rayuka.ss
Deji Adeyanju ya bukaci Amurka, Birtaniya da Canada su kakaba wa Sanata Francis Fadaunsi takunkumi kan zargin barazanar kisa ga mambobin Accord Party a Osun
Za a ji cewa Malam Bashir Ahmad ya kalubalanci batun samun kuria 16 a zaben 2022, yana mai cewa magudi aka yi, kuma zai bayyana gaskiya a lokacin da ya dace.
A labarin nan, za a ji cewa Adeniyi Adeyemi ya roki majalisa a kan wasu bukatunsa biyu kafin a titsiye shi wajen binciken yadda ya kafa hukumar bogi a Najeriya.
Majalisar Dattawa ta bayyana cewa an ware Abuja daga tsarin 'yan sandan jihohi saboda FCT ba ta da gwamna ko Majalisar Jiha kuma tana ƙarƙashin gwamnatin tarayya.
Sanatocin yankin Arewa sun yabawa Tinubu da hukumomin tsaro bayan kubutar da mutanen Woro, tare da kira ga jama'a su ci gaba da ba da sahihan bayanai.
Sanata Mohammed Onawo ya fice daga jam'iyyar ADC zuwa jam'iyyar APM tare da bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan Nasarawa a zaɓen 2027 da ke tafe.
A labarin nan, za a ji cewa majalisar wakilai ta yi magana game da binciken da ake gudanarwa game da samar da hukumar bogi ta PFIPC da Adeyemi ya samar.
A labarin nan za a ji cewa wasu daga cikin yan kasuwar man fetur a Najeriya sun yi kuka da yadda ake zargin NMDPRA da nuna son kai a rabon lasisin shigo da mai.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari