Majalisar dattawan Najeriya
Tsohon Sanata da ya wakilci Ondo ta Kudu, Omololu Samuel Meroyi, ya rasu yana da shekara 76 bayan doguwar gudummawa a siyasa da harkokin gudanarwa.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan takarar shugaban kasa Atiku Abubakar ya ce Bola Ahmed Tinubu da yan Najeriya na bukatar a samu cikakken bayani kan hukumar PFIPC.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu ya karyata cewa ya taba shiga tsakani aka bayar da kudin fansa ga yan bindiga.
Sanata Tahir Monguno ya kalubalanci gwamnatin Bola Tinubu kan jinkirin kasafin kudin 2025 ya ce babban laifi ne da ke iya kaiwa ga tsige shugaban kasa.
Majalisar Wakilai ta gayyaci Nuhu Ribadu tare da bukatar Bianca Odumegwu-Ojukwu ta bayyana kan badakalar hukumar bogi ta PFIPC da ake kan bincike.
A labarin nan za a ji cewa shugabanni a APC da suka hada da Sanata Barau I Jibrin da Farfesa Nentawe Yilwatda sun zauna da Sanata Rufai Hanga na NDC.
Ana shirin gyaran kundin tsarin mulki domin kara kujeru 49 a Majalisar Dokoki ta Kasa da za a ware wa mata, idan kudirin ya samu amincewa kafin zaben 2027.
Majalisar dattawa ta kasa ta amince a hana mutane talla da yin wa'azi a cikin motocin haya a Najeriya. Za a rika cin tarar duk wanda ya yi haka N50,000.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi barkwanci kan bidiyon da ya yaɗu, yana cewa sun fara ɗauka cewa na'urar AI ce ta ƙirƙire shi.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari