Majalisar dattawan Najeriya
Wani rahoto daga kungiyar taimakon kai da kai mai suna Center for Information Technology and Development (CITAD) ta ce a tarihin majalisar dattijan Najeriya, mata 36 kadai suka taba samun zama sanatoci tun 1999, kamar yadda...
An cire Ahmad Lawan, an nada wanda zai jagoranci kwamitin sulhun APC, Saboda ana zargin cewa Ahmad Lawan da Idris Wase manyan Magoya-bayan Adams Oshiomhole ne.
Mai magana da yawun majalisar, Benjamin Kali dan jam'iyyar APC daga jihar Abia, ya ce wannan hutun zai ba Musulmai damar zuwa salla yayin da wasu zasu samu abun motsa baki. "A likitance, ana bada shawarar cewa a guji dogon zama wa
Shugaban majalisar dattijai, Ahmed Lawan ya rantsar da kwamitin mutane 56 wadanda suka samu jagorancin mataimakin shugaban majalisat, Ovie Om-Agege don kara duba kundin tsarin mulkin kasar nan.
Ahmad Lawan ya ja kunnen MDAs a game da mika rahoton binciken kudinsu na bara. Shugaban majalisar ya nunawa ma’aikatu su na da damar hana su kasafin kudin bana.
Sufeto janar na yan sanda, Mohammed Aamu, ya gurfana a gaban majalisar dattawa kan hauhawan rashin tsaro a fadin kasar. Bayyanar nasa ya kasance amsa gayyatar da majalisar dattawa ta yi masa a makon da ya gabata.
Buhari ya na neman cin wani danyen bashi daga kasar waje bayan ya gabatar da bukatar karbo bashin kudi na Dala biliyan $22.8 a Majalisa jiya, wanda za a biya daga baya.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya kebe tare da shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmed Lawan, da takwaransa na majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila. Har lokacin wallafa wannan rahoto suna cikin ganawar sirri a fadar shugaban
A makon da ya wuce, Majalisa ta tsaida magana game da dauke tallafin mai. Sanatoci sun ba Gwamnatin Tarayya sharadin janye tallafin mai da cewa ta gyara matatu.
Majalisar dattawan Najeriya
Samu kari